Joshua 22:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A’a! Mun yi haka ne don tsoro, kada nan gaba ’ya’yanku su ce wa ’ya’yanmu, ‘Me ya haɗa ku da Ubangiji, Allah na Isra’ila?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، مُنْيِ حَكَنٜىٰ سَبُواْدَ غُدُنَّنْ غَبَ، كَدَ وَتَ رَانَ یَیَنْكُ سُثٜىٰوَ یَیَنْمُ، ‹بَا ضُوَنْكُ دَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda gudun gaba ne muka yi haka, domin kada wata rana 'ya'yanku su ce wa 'ya'yanmu, ‘Ba ruwanku da Ubangiji, Allah na Isra'ila.