Joshua 22:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Shi ya sa muka ce, ‘Bari mu yi shiri mu gina bagade, amma ba na ƙona hadayu ko na sadaka ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَنٜىٰ مُكَثٜىٰ، ‹بَرِ مُشِرْيَ مُغِنَ بَغَدٜىٰ، عَمَّا بَدُواْمِنْ مِيڧَ هَدَايُ كُواْ نَڧُواْنَ هَدَايُبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka muka ce, ‘Bari mu gina bagade, ba domin miƙa hadayu na ƙonawa, ko na sadaka ba,