Joshua 22:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan waɗannan yawan kwanaki, har zuwa yau, ba ku yashe ’yan’uwanku Isra’ilawa ba, amma kuka kiyaye umarnin da Ubangiji Allahnku ya ba ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ وَطَنَّنْ يَوَنْ ݣُونَكِے، بَكُ تَٻَ بَرِنْ یَنْعُوَنْكُبَ؞ عَمَّا كُكَ كِيَايٜىٰ عُمَرْنِنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ku yar da 'yan'uwanku dukan waɗannan yawan kwanaki, har wa yau ba. Amma kuka kiyaye umarnin Ubangiji Allahnku sosai.