Joshua 22:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Finehas ษan Eleyazar, firist, ya ce wa mutanen Ruben, mutanen Gad da kuma rabin mutanen kabilar Manasse, โYau mun san Ubangiji yana tare da mu, domin ba ku yi wa Ubangiji rashin aminci cikin wannan abu ba. Yanzu kun kuษutar da Israโilawa daga hannun Ubangiji.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูููููฐููุณู ุทููู ุนูููฐููููฐููุธูุฑู ฺขูุฑูุณูุชู ููุงููู
ูุณูุง ููู
ูุชูููููฐูู ุฑูุนูุจููููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฏู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุฑูุจููู ุฐูุฑูููุฑู ู
ูููุณููููฐ ยซูููู ู
ููู ุณููู ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูู
ููุ ุจููู ุชูููุฑู ู
ูุณู ุนูุซููููู ููููููู ุฐูููุซูููฐุจูุ ููููุฐู ูููู ุซูููฐุซู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ุญูููููู ููููููููฐูู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Finehas, ษan Ele'azara, firist, ya ce wa Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa, โYau mun sani Ubangiji yana tare da mu domin ba ku ci amanar Ubangiji ba.โ