Joshua 22:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutanen Ruben da mutanen Gad suka ba wa wannan bagaden sunan, Shaida Tsakaninmu, cewa Ubangiji Allah ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุฑูุนูุจููููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฏู ุณูููุณูุง ููุจูุบูุฏูููฐูู ุณููู ุดูููุฏูุ ุบูู
ูุง ุงููููุฌููุณู ยซุจูุบูุฏูููฐููููู ุดูููุฏู ููููฐ ุงฺูููููุงููููู
ู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ุดููููููฐ ุงูููููู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ra'ubainawa da Gadawa suka sa wa bagaden suna Shaida, domin in ji su, โShi shaida ne a tsakaninmu, cewa Ubangiji shi ne Allah.โ