Joshua 22:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku yi hankali, ku kiyaye umarnai da kuma dokokin da Musa bawan Ubangiji ya ba ku. Ku ฦ™aunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya kan hanyarsa, ku yi biyayya da umarnansa, ku riฦ™e shi sosai, ku bauta masa da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ูƒูู†ู’ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽูŠู’ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ุฏูŽ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐูƒูุž ูƒูฺงูŽูˆู’ู†ูŽุซู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุŒ ูƒููŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽุŒ ูƒููŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุฏูŽ ุฏููˆุงู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ูƒูู…ูŽู†ู‘ูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽุŒ ูƒูุจูŽูˆู’ุชูŽุง ู…ูŽุณูŽ ุฏูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุง ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฑูŽู†ู’ูƒู ูƒูู…ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai ku kiyaye umarnai da dokokin da Musa, bawan Ubangiji, ya ba ku sosai, ku ฦ™aunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya cikin tafarkunsa, ku kiyaye dokokinsa, ku manne masa, ku bauta masa da zuciya ษ—aya da dukan ranku.โ€