Joshua 22:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai mutanen Ruben, mutanen Gad da kuma rabin mutanen kabilar Manasse, suka bar Israโilawa a Shilo cikin Kanโana don su koma Gileyad, ฦasarsu, wadda suka samu bisa ga umarnin Ubangiji ta wurin Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุฐูุฑูููุฑู ุฑูุนูุจููููู ุฏู ูู ุบูุฏู ุฏู ููู
ู ููุฑูุจููู ุฐูุฑูููุฑู ู
ูููุณููููฐ ุณููู ูููุงูู
ู ุบูุฏูุงุ ุณููู ุจูุฑู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงูู ุดููููุงู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑู ููููุนูููุ ุณููู ูููุงูู
ู ฺงูุณูุฑู ุบูููููฐููุฏูุ ฺงูุณูุฑูุณู ุชูุบูุงุฏููุงู ููุฏูู ุณููู ุบูุงุฏู ุจูุณูุบู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุชูุจูุงูููู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa suka koma gida. Suka yi bankwana da sauran 'yan'uwansu Isra'ilawa a Shilo ta ฦasar Kan'ana. Suka koma ฦasar Gileyad, ฦasar da suka gฤda bisa ga umarnin Ubangiji ta bakin Musa.