Joshua 23:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An daษe bayan da Ubangiji ya ba Israโilawa hutu daga dukan abokan gฤban da suke kewaye da su. Yoshuwa kuwa ya tsufa, shekarunsa sun yi yawa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ููุจูุง ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ูููุชู ุฏูุบู ุฏููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูุณููุ ุณููู ูููู ุฏูุทูููฐ ุซููููู ููููููู ูููุชูุ ูููุงูุดููู ููู
ู ฺฺููููขู ููููุฏู ุดูููฐููุฑู ุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An daษe bayan da Ubangiji ya hutar da Isra'ilawa daga abokan gฤbansu waษanda suke kewaye da su. Joshuwa kuwa ya tsufa, shekarunsa sun yi yawa.