Joshua 23:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum ษaya a cikinku ya isa yฤ sa mutane dubu nasu su gudu, domin Ubangiji Allahnku yana yaฦi dominku, kamar yadda ya yi alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ู ุทููู ุนูุซููููููู ูู ุงููุณู ููุณูุง ู
ูุชูููููฐ ุฏูุจูู ููุงุณู ุณูุบูุฏูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููฐ ููููููฐ ููุงฺงู ุฏููุงูู
ูููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutuminku guda zai runtumi mutum dubu nasu, tun da yake Ubangiji Allahnku ne yake yaฦi dominku, kamar yadda ya alkawarta muku.