Joshua 23:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku kanku kun ga dukan abubuwan da Ubangiji Allahnku ya yi da idanunku wa dukan ฦ™asashen nan, Ubangiji Allahnku shi ne wanda ya yi yaฦ™i dominku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆ ุฏูŽูƒูŽู†ู’ูƒู ูƒูู†ู’ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽูŠู ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽูƒููˆุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ูŠูŽุงฺงู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kun dai ga abin da Ubangiji Allahnku ya yi da waษ—annan al'ummai duka saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne wanda ya yi yaฦ™i dominku.