Joshua 23:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKu yi ฦ™arfin hali, ku yi hankali, ku yi biyayya da dukan abin da aka rubuta a cikin Littafin Dokoki na Musa, ba tare da kun juya hagu ko dama ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุณูŽูŠู’ ูƒููŠู ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ ุญูŽู„ู ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุŒ ูƒููƒูู„ูŽ ูƒููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒููƒูŽูˆู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽุงู…ูŽ ูƒููˆุงู’ ู‡ูŽุบูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka sai ku yi ฦ™arfin hali ฦ™warai, ku riฦ™e, ku aikata dukan abin da aka rubuta a littafin dokokin Musa, kada ku kauce dama ko hagu,