Joshua 23:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku haษa kai da mutanen nan da suke zama cikinku; ba ruwanku da sunayen allolinsu, kada ku rantse da su. Kada kuwa ku bauta musu ko kuwa ku rusuna musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููููุทููููู ุฏู ุณูููุฑููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ุณููู ุฑูุบู ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุ ููุฏู ู
ูุง ููุนูู
ูุจูุซู ุณููููููููฐูู ุงููููููุงูููููุณู ูููุงู ูููู ููุฑฺููููููฐ ุฏูุณููุ ููุฏู ููุจูููุชูุง ู
ูุณูุ ูููุงู ููุณููููููู ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin kada ku yi cuษanya da sauran al'umman da take zaune tare da ku, kada ku ambaci sunayen gumakansu, ko ku rantse da su, ko ku bauta musu, ko ku sunkuya musu.