Joshua 23:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ Ubangiji ya kori manyan ƙasashe masu ƙarfi; har wa yau ba wanda ya iya cin ku da yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَاكُواْرِ مَنْيَنْ أَلْعُمَّيْ مَاسُ ڧَرْڢِے دَغَ غَبَنْكُ، هَرْوَيَوْ بَا وَنِ مُتُمِنْدَ يَ إِسَ يَڟَيَ أَغَبَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji ya kori manyan al'ummai ƙarfafa daga gabanku, har wa yau ba mutumin da ya isa ya yi hamayya da ku.