Joshua 24:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโSai kuka ฦetare Urdun kuka isa Yeriko. Mutanen Yeriko suka yi faษa da ku, kamar yadda Amoriyawa, Ferizziyawa, Kanโaniyawa, Hittiyawa, Girgashiyawa, Hiwiyawa, da Yebusiyawa suka yi, amma na ba da su a hannunku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ูููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุฏูููุ ููููุฐููุงู ููููฐุฑููููุงูุ ู
ูุชูููููฐูู ููููฐุฑููููุงู ุณููู ููุงฺงูููฐููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุง ุฏู ฺขูููฐุฑูุธููููุงููุง ุฏู ููููุนูููููุงููุง ุฏู ููุชููููุงููุง ุฏู ุบูุฑูุบูุดูููุงููุง ุฏู ููููููุงููุง ุฏู ููููฐุจูุณูููุงููุง ุณูููููุ ุนูู
ููุง ููุจูุงุดูููฐุณู ุฏููู ุงูู ุญููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kuka haye Urdun, kuka zo Yariko, mutanen Yariko kuwa suka yi yaฦi da ku, haka kuma Amoriyawa, da Ferizziyawa, da Kan'aniyawa da Hittiyawa, da Girgashiyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa, amma na ba da su a gare ku.