Joshua 24:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na aika rina ta kore su a idonku, haka kuma sarakunan Amoriyawan nan. Ba da takobinku ko bakanku ne kuka yi haka ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงฺขููู ููุงููุณููุงู ููููู
ู ุนููููููุงู ู
ูุณู ุฏู ูููู ุงููุจู ู
ููู ูููฐููุงู ุฑูุธููู ููููุฏู ูููููุงูุฑู ุณูุฑูุงููููููููู ุจููู ูู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุง ุฏูุบู ุบูุจูููููุ ุจูุชูููุฑููู ุชููููุงูุจููููู ูููุงู ุจููููููู ููููุซู ููุตูุฑูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma aiki zirnako a gabanku, waษanda suka kori sarakunan nan biyu na Amoriyawa daga gabanku. Ba takobinku, ko bakanku ya kore su ba.