Joshua 24:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ba ku ƙasar da ba ku yi wata wahala kafin ku samu ba, na ba ku kuma biranen da ba ku gina ba; kuka kuma zauna a cikinsu, kuka ci daga ’ya’yan itacensu da ’ya’yan zaitun da ba ku ne kuka shuka ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَبَاكُ ڧَسَرْدَ بَكُشَا وَهَلَ عَكَنْتَبَ دَ غَرُضُوً دَ بَكُ غِنَابَ؞ يَنْذُ كُنَ ظَوْنٜىٰ عَثِكِ، كُنَ كُمَ ثِنْ یَیَنْ إِنَبِے دَ ظَيْتُنْ دَغَ عِتَتُوَنْ دَ بَكُ شُوكَبَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ba ku ƙasar da ba ku yi wahala a kanta ba, da biranen da ba ku gina ba, ga shi, kuna zaune a ciki, kuna kuma cin 'ya'yan inabi, da na zaitun waɗanda ba ku ne kuka dasa ba.’