Joshua 24:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa kuwa ya ce musu, โKu ne shaidun kanku cewa kun zaษi ku bauta wa Ubangiji.โ Suka amsa suka ce, โI, mu ne shaidun kanmu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุดููู ููู
ู ููุซูููฐู
ูุณู ยซูููููููฐ ุดูููุฏููู ูููููู ุฏู ูููููู ุซูููฐูู ูููู ุฐูุงูปู ููููููููฐูู ุฏููุงูู
ููู ููุจูููุชูุง ู
ูุณูุยป ุณููู ุณูููุซูููฐ ยซุนูุ ู
ููููููฐ ุดูููุฏููู ููููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuma ya ce wa mutanen, โKu ne shaidun kanku da kanku, kun zaษi Ubangiji don ku bauta masa.โ Sai suka ce, โI, mu ne shaidu.โ