Joshua 24:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa ya ce musu, โYanzu sai ku zubar da allolin da suke cikinku, ku miฦa wa Ubangiji, Allah na Israโila zuciyarku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุดููู ููุซูููฐ ยซุชููุงูุ ููููุฐู ฺขูุง ุณููู ููููููุฑูุฏู ุบูู
ููููู ุงููููููุงููููู ฺงูุจูููููู ุฏู ููููููฐุฏูุณูู ุนูุซูููููููุ ููุณูุง ุฐููุซูููุงุฑููู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa ya ce, โTo, ku kawar da gumakan da suke cikinku, ku sa zuciyarku ga Ubangiji, Allah na Isra'ila.โ