Joshua 24:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce wa duka mutanen, โKu gani! Wannan dutse zai zama mana shaida, ya ji duk maganar da Ubangiji ya yi mana, zai zama muku shaida in ba ku yi wa Allahnku gaskiya ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููุซูููฐ ููุฏููููู ุฌูู
ูุนู ยซููููููู ุฏฺูููููฐ ุฐููู ุฐูู
ู ุดูููุฏู ุนูููููู
ูุ ุบูู
ูุง ููุง ุฌูุฏููููู ููููู
ููุงูู
ููู ุฏู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุง ู
ูููุ ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุฐููู ุฐูู
ู ุดูููุฏู ุนูููููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููู ูู ุงูููููู ูููู ฺงูุถูููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce wa jama'a, โWannan dutse shi ne shaida a kanmu, gama ya ji dukan abin da Ubangiji ya faษa mana, domin haka zai zama shaida a kanku, don kada ku yi wa Allahnku ฦarya.โ