Joshua 24:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan waɗannan abubuwa, Yoshuwa ɗan Nun, bawan Ubangiji, ya mutu yana da shekaru ɗari da goma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً بَايَنْ وَنَّنْ، سَيْ يُواْشُوَ طَنْ نُنْ بَاوَنْ يَهْوٜىٰهْ يَمُتُ، يَنَدَ شٜىٰكَرَا طَرِے دَ غُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan waɗannan al'amura, sai Joshuwa ɗan Nun, bawan Ubangiji, ya rasu yana da shekara ɗari da goma da haihuwa.