Joshua 24:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜Sai na aiki Musa da Haruna, na aukar wa Masarawa annobai, ta wurin abin da na yi ne na fitar da ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ู†ูŽุนูŽูŠู’ูƒู ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุฏูŽ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽ ุณูุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒู ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุž ู†ูŽูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽ ูˆูŽ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ุนูŽุซููƒูู†ู’ุชูŽุž ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ูƒูู…ูŽ ู†ูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na aiki Musa da Haruna, na aukar wa Masar da annobai ta wurin abin da na yi a cikinta daga baya kuma na fisshe ku.