Joshua 24:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da na fitar da iyayenku daga Masar, suka zo teku, sai Masarawa suka fafare su da kekunan yaƙi da dawakai har zuwa Jan Teku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا كُوَ ڢِتَرْدَ كَاكَنِّنْكُ دَغَ مَصَرْ؞ سَيْ مَصَرَاوَا سُكَبِے كَاكَنِّنْكُ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِنْ يَاڧِ دَ مَاسُ هَوَنْ دَوَكِ حَرْ سُكَ كَيْ تٜىٰكُنْ ثِيَوَرْ إِوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuwa fitar da kakanninku daga Masar. Da suka zo Bahar Maliya, sai Masarawa suka fafari kakanninku da karusai da mahayan dawakai har zuwa teku.