Joshua 3:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari Yoshuwa da dukan Israโilawa suka tashi daga Shittim suka nufi Urdun inda suka sauka kafin su haye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุดูููฐุบูุฑู ูููุงูุดููู ุฏู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููุชูุงุดู ุฏู ุณูุณฺููขูููฐุ ุณููู ููุงู
ู ุญููููู ุฏูุบู ุดูุชููู
ู ุฐูููุง ุจูุงูููู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ุนูููุฏู ุณููู ฺููขู ุฐูููโุบููุงูุ ููุงฺขููู ุณฺูงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, da shi da dukan jama'ar Isra'ila, suka kama hanya daga Shittim zuwa Urdun, inda suka sauka kafin su haye.