Joshua 3:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka ne za ku san cewa Allah mai rai yana tare da ku, kuma ba shakka a gabanku za ku gani zai kore Kanโ€™aniyawa, Hittiyawa, Hiwiyawa, Ferizziyawa, Girgashiyawa, Amoriyawa da Yebusiyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุง ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽุงูƒู ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ ูŠูŽู†ูŽ ฺŸูŽูƒููŠูŽุฑู’ูƒูุŒ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงุดูŽูƒู‘ูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ุฑู ูƒูŽู†ู’ุนูŽู†ููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ู‡ูุชู‘ููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ู‡ููˆููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ฺขูœู‰ูฐุฑูุธู‘ููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุบูุฑู’ุบูŽุดููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุงู”ูŽู…ููˆุงู’ุฑููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูŠูœู‰ูฐุจูุณููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุจูŽู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuma ya ฦ™ara da cewa, โ€œTa haka za ku sani Allah mai rai yana tsakiyarku, ba makawa kuwa zai kori Kan'aniyawa, da Hittiyawa, da Hiwiyawa, da Ferizziyawa, da Girgashiyawa, da Amoriyawa, da Yebusiyawa a gabanku.