Joshua 3:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ta haka za ku san inda za ku bi, gama ba ku taɓa bin hanyar ba. Sai dai ku ɗan ba da rata wajen yadi ɗari tara tsakaninku da akwatin alkawari, kada ku kusace shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَكُ تَٻَ سَنِنْ حَنْيَرْ نَنْبَ؞ سُونٜىٰ ذَاسُ نُونَ مُكُ حَنْيَرْ دَ ذَاكُبِے؞ عَمَّا كَدَ كُيِ كُسَدَ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ؞ ڟَكَانِنْكُ دَشِ سَيْ كُبَرْ نِيسَنْ دَ ذَيْ كَيْ مِصَالِنْ كِلُواْمِتَ طَيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin ku san hanyar da za ku bi, gama ba ku taɓa bin hanyar ba. Sai dai tsakaninku da shi za ku bar rata misalin nisan kamu dubu biyu, kada ku kusace shi.”