Joshua 3:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuwa ya ce wa Yoshuwa, โ€œYau, zan fara ษ—aukaka ka a gaban Israโ€™ilawa duka don su sani cewa ina tare da kai kamar yadda na kasance tare da Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ยซูŠูŽูˆู’ ุทูู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽู†ู’ูŠู ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุงุฑูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุงูƒูŽ ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุณูŽู†ู ุงู•ูู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce wa Joshuwa, โ€œA yau ษ—in nan zan fara ษ—aukaka ka a gaban dukan Isra'ilawa domin su sani, kamar yadda na kasance tare da Musa, haka kuwa zan kasance tare da kai.