Joshua 4:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji Allahnku ya sa ruwan Urdun ya yanke a gabanku, har sai da kuka gama wucewa, kamar yadda ya yi a Jan Teku, a lokacin da ya busar da shi a gabanmu har sai da muka gama wucewa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุณูุง ุถููู ูููุงูุฏููู ููุจููุดูููฐ ุฏููุงูู
ูููููุ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ูููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุณูุง ุถููู ุชูููฐูููู ุซูููููุฑู ุงูููู ููุจููุดูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุงูููููููู
ู ุณฺูงูููฐุชูุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji Allahnku ya sa ruwan Urdun ya ฦafe, har kuka haye kamar yadda Ubangiji Allahnku ya sa Bahar Maliya ta ฦafe har muka haye,