Joshua 4:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yă zama muku alama. Nan gaba in yaranku suka tambaye ku suka ce, ‘Mece ce ma’anar kasancewar duwatsun nan a nan?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ دُوَڟُو ذَاسُ ذَمَ مُكُ عَلَمَرْ تُنَاوَا غَمٜىٰدَ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ؞ نَنْ غَبَ یَیَنْكُ ذَاسُ تَمْبَيٜىٰكُ سُثٜىٰ، ‹إِنَ مَنُڢَرْ وَطَنَّنْ دُوَڟُو أَغَرٜىٰكُ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan zai zama alama a gare ku, don ya yiwu wata rana 'ya'yanku za su tambaye ku, su ce, ‘Ina ma'anar waɗannan duwatsu a gare ku?’