Joshua 5:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, da dukan sarakunan Amoriyawa na yammancin Urdun, da dukan sarakunan Kanโaniyawan da suke bakin teku suka ji yadda Ubangiji ya busar da kogin Urdun a gaban Israโilawa, har sai da dukansu suka ฦetare, zuciyarsu ta narke, suka karaya sosai har ma suka rasa samun ฦarfin hali su fuskanci Israโilawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููู
ููุงูุฑูููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ููู
ูู ุฏู ูููุงูุฏููู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ุณูุฑูุงูููููู ููููุนูููููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุนูุจูุงูููู ุชูููฐูููู ู
ูููฐุฏูุชูููฐุฑูููฐูููู ุณูููุฌู ููุงุจูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุณูุง ุถููู ูููุงูุฏููู ููุจููุดูููฐ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐุ ุฏู ุณูููุฌู ููุงุจูุฑูููุ ุณููู ุธูููุงุชูููุณู ุณููู ููุฑูููููฐุ ุญูุฑู ู
ูุง ุจูุง ููููููุฏู ููุฑูุบู ุฏู ฺงูุฑฺูขููู ุญููููู ุฏู ุฐููู ุนููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da dukan sarakunan Amoriyawa waษanda suke wannan hayi, wato yamma da Urdun, da dukan sarakunan Kan'aniyawa da suke bakin teku, suka ji yadda Ubangiji ya sa ruwan Urdun ya ฦafe don Isra'ilawa, har suka haye, sai zukatansu suka narke, har ba wanda yake da sauran kurwa a cikinsu saboda tsoron Isra'ilawa.