Joshua 5:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kashegarin Bikin, a wannan rana, sai suka ci daga cikin amfanin ƙasar, burodi marar yisti da hatsin da aka gasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَشٜىٰغَرِ بَايَنْ بِكٍ، عِتَثٜىٰ رَانَ تَڢَرْكُوانْ دَ سُكَ ڢَارَ ثِنْ أَمْڢَانِنْ ڧَسَرْ كَنْعَنَ؞ سُكَ غَسَ حَڟِ سُكَ كُمَيِ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kashegarin idin, a wannan rana, sai suka ci daga cikin amfanin ƙasar, waina marar yisti da busasshiyar tsaba.