Joshua 5:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari bayan da suka ci amfanin ƙasar kuwa, Manna ta yanke, mutanen Isra’ila kuma ba su ƙara samunta ba. A wannan shekara suka fara cin amfanin ƙasar Kan’ana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَثِ عَبِنْثِنْ ڧَسَرْ، مَنَّ تَيَنْكٜىٰ، مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُمَ بَسُ ڧَارَ غَنِنْ مَنَّبَ؞ دَغَ وَنَّنْ لُواْكَثِ سُكَ ثِيغَبَدَ ثِنْ عَبِنْثِنْ ڧَسَرْ كَنْعَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari bayan da suka ci amfanin ƙasar kuwa, mannar ta yanke, mutanen Isra'ila kuma ba su ƙara samunta ba. A wannan shekara suka fara cin amfanin ƙasar Kan'ana.