Joshua 5:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugaban rundunar sojojin Ubangiji ya amsa ya ce, “Ka cire takalmanka, gama wurin da kake tsaye, mai tsarki ne.” Sai Yoshuwa ya cire takalmansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ يَاڧِ نَرُنْدُنَرْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ مَسَ «كَثِرٜىٰ تَاكَلْمَنْ دَسُكٜىٰ عَڧَڢَاڢُنْكَ، غَمَا وُرِنْ دَ كَكٜىٰ ڟَيٜىٰ، وُرِے مَيْ ڟَرْكِے نٜىٰ؞» يُواْشُوَ كُوَ يَيِ حَكَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin yaƙin rundunar Ubangiji kuwa ya ce wa Joshuwa, “Cire takalmanka da suke a ƙafafunka, gama wurin da kake tsaye tsattsarka ne.” Haka kuwa Joshuwa ya yi.