Joshua 5:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin nan Ubangiji ya ce wa Yoshuwa, “Ka yi wuƙaƙe na duwatsu ka yi wa Isra’ilawa kaciya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ كُوَ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ يُواْشُوَ «كَيِ وُڧَڧٜىٰ نَدُوَڟُو، كَيِ وَمَظَا نَ إِسْرَٰٓءِيلَ كَاثِيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin kuwa Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “Ka yi wuƙaƙe na duwatsu, ka yi wa mazajen Isra'ila kaciya.”