Joshua 5:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dalilin da ya sa ya yi haka shi ne, dukan waษ—anda suka fito daga Masar, dukan mazan da suka kai shekarun shiga soja, sun mutu a cikin jeji a hanya bayan sun bar Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุง ุฏูŽู„ููŠู„ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุง ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ูŠูŽูŠู ูˆูŽู…ูŽุธูŽุง ูƒูŽุงุซููŠูŽุž ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุฐูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณูู†ู’ ุงู•ูุณูŽ ูŠูŽุงฺงูุŒ ุงู”ูŽู†ู’ุฑูุบูŽุง ุงู”ูŽู†ู’ูŠู ู…ูุณู ูƒูŽุงุซููŠูŽ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณูู†ู’ ู…ูุชู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุชูŽฺขููŠูŽุฑู’ุณู ุงู”ูŽุฏูŽุงุฌู ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dalilin da ya sa Joshuwa ya yi musu kaciya ke nan, domin dukan waษ—anda aka haifa a hanya cikin jeji bayan fitowarsu daga Masar, ba a yi musu kaciya ba. Dukan mazajen da suka fito daga Masar waษ—anda suka isa yaฦ™i sun rasu cikin jeji a hanyarsu. Waษ—annan kuwa an yi musu kaciya kafin fitowarsu.