Joshua 5:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Israโilawa sun yi tafiya a jeji shekaru arbaโin, har sai da dukan mazan da suka kai shekarun shiga soja da suka bar Masar suka mutu, domin ba su yi wa Ubangiji biyayya ba. Gama Ubangiji ya rantse cewa ba zai bar su su ga ฦasar da ya yi wa iyayensu alkawari da rantsuwa cewa zai ba su ba, ฦasar da zuma da madara suke kwarara, ฦasar da take cike da albarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุชูุชฺูขููู ุงููุฏูุงุฌู ุดูููฐููุฑู ุงููุฑูุจูุนูููุ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณู ุนููู ููุงฺงููู ุฏู ุณููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑู ุณููู ููููููู ุณูุจููุงูุฏู ุจูุณููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุจูุ ุณููู ู
ูุชู ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุง ุถฺููููููฐ ู
ูุณู ุจูุฐูุงุณู ุบู ฺงูุณูุฑูุฏู ููุฑฺููููููฐูู ููุงูููููููุณู ุฐูููุจูุงุณูุจูุ ฺงูุณูุงุซูููฐ ู
ููู ุงููู
ฺูขูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama shekara arba'in Isra'ilawa suna ta tafiya a jeji, har dukan al'umma, har da mayaฦan da suka fito daga Masar, suka hallaka, domin ba su kula da muryar Ubangiji ba. A gare su kuwa Ubangiji ya rantse, ba zai bar su su ga ฦasar da ya rantse wa kakanninsu zai ba su ba, ฦasar da take mai yalwar abinci.