Joshua 5:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya sa yaransu ne suka taso a maimakonsu, su ne waɗanda Yoshuwa ya yi wa kaciya. Sun kasance ba kaciya gama ba a yi musu ba a hanya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَنْسُ نٜىٰ وَطَنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَتَادَسُو أَمَيْمَكُوانْسُ، بَعَيِ مُسُ كَاثِيَ أَ حَنْيَبَ؞ سُونٜىٰ يُواْشُوَ يَيِوَ كَاثِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yansu ne kuwa waɗanda Ubangiji ya tā da su a maimakonsu, su ne Joshuwa ya yi wa kaciya, gama ba su da kaciya, domin a hanya ba a yi musu ba.