Joshua 5:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma bayan da aka yi wa al’ummar kaciya dukansu, sai suka dakata a nan, sai da suka warke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ يُواْشُوَ يَغَمَيِ وَدُكَنْ مَذَنْ أَلْعُمَّرْ كَاثِيَ، سُكَ ذَوْنَ أَ ذَنْ‌غُواْ حَرْ سَيْ دَ سُكَ وَرْكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka gama yi wa al'ummar duka kaciya, sai suka zauna a zango har suka warke.