Joshua 5:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Yoshuwa, โ€œYau na kawar muku da zargin Masar.โ€ Saboda haka ake kiran sunan wurin Gilgal har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ยซูŠูŽูˆู’ ู†ูŽูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ฺงูŽุณู’ฺงูŽู†ู’ุซูู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูุžยป ุดููŠูŽุณูŽุง ู‡ูŽุฑู’ูˆูŽูŠูŽูˆู’ ุนูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูุฑูŽุง ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูˆูุฑูู†ู’ ุบูู„ู’ุบูŽู„ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, โ€œA wannan rana na kawar muku da zargin Masar.โ€ Saboda haka, har wa yau ake kiran sunan wurin Gilgal, wato a kawar.