Joshua 6:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yoshuwa ya umarci mutane ya ce, โ€œKada ku yi kururuwar yaฦ™i, kada ku tฤ da murya, kada ku ce kome, sai ranar da na ce ku yi ihu, a saโ€™an nan ne sai ku yi ihu!โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซูƒูŽุฏูŽ ูƒููŠู ุงู•ููŠู‡ูุŒ ุจูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽุงูƒู ุจูŽุฑู ุงู”ูŽุฌู ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ูƒูุจูŽุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูฺขูŽุทูŽุง ูˆูŽุชูŽ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐูƒู ูƒููŠู ุงู•ููŠู‡ูุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูƒููŠู ุงู•ููŠู‡ู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Joshuwa ya umarci mutane cewa, โ€œBa za ku yi ihu ba, ba kuwa za ku bari a ji muryarku, ko kuwa wata magana ta fito daga bakinku ba, sai ranar da na ce muku ku yi ihu, sa'an nan za ku yi ihu.โ€