Joshua 6:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya sa aka ɗauki akwatin alkawarin Ubangiji aka kewaye birnin da shi sau ɗaya, sa’an nan mutane suka dawo masauƙinsu suka kwana a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُوَ سَا عَكَ طَوْكِ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ عَكَ ذَاغَيَ بِرْنِنْ سَوْ طَيَ تَكْ؞ بَايَنْ وَنَّنْ سُكَ كُواْمَ ذَنْ‌غُواْ سُكَ ݣُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa sa akwatin Ubangiji ya zaga birnin, aka zaga da shi sau ɗaya sa'an nan suka koma zango, suka kwana.