Joshua 6:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta biyu suka sāke zaga birnin sau ɗaya, suka kuma koma masauƙinsu. Haka suka yi har kwana shida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَبِيُ سُكَ سَاكٜىٰ ذَاغَيَ بِرْنِنْ سَوْ طَيَ، سُكَ كُمَ كُواْمَ ذَنْ‌غُوانْسُ؞ حَكَ سُكَيِتَيِ حَرْ ݣُونَ شِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta biyu kuma suka zaga birnin sau ɗaya, sa'an nan suka koma zango. Haka suka yi ta yi har kwana shida.