Joshua 6:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta bakwai, suka tashi da sassafe suka zaga birnin sau bakwai yadda suka saba. A wannan rana kaɗai ne suka zaga birnin sau bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَبَݣَويْ سُكَتَاشِ دَ سَسَّڢٜىٰ، سُكَسَاكٜىٰ ذَاغَيَ بِرْنِنْ يَدَّ سُكَ سَابَايِ؞ وَنَّنْ عِتَثٜىٰ رَانَ غُدَا طَيَ تَكْ وَدَّ سُكَ ذَاغَ بِرْنِنْ سَوْ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta bakwai kuwa suka tashi da sassafe, suka yi sammako, suka zaga birnin yadda suka saba yi har sau bakwai. A wannan rana kaɗai ne suka zaga birnin sau bakwai.