Joshua 6:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma, ba za ku ษ—auki wani abin da za a hallaka ba, idan kuka yi haka, za ku jawo masifa da hallaka a kan mutanen Israโ€™ila a inda kuka sauka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุฐูŽุงูƒู ุทูŽูˆู’ูƒู ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ูˆูŽ ุจูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฌูŽูฐูˆูุงู’ ูˆูŽูƒูŽู†ู’ูƒู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ู…ูŽุณููŠฺขูŽ ุฏูŽ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sai ku tsare kanku daga abubuwan da aka haramta don a hallaka su. Kada ya zama bayan da kuka haramta su ku sฤke ษ—aukar wani abu daga cikinsu, har da za ku sa zangon Isra'ilawa ya zama abin hallakarwa, ku jawo masa masifa.