Joshua 6:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka miƙa wa Ubangiji birnin, suka hallaka kowane abu mai ran da yake cikin birnin da takobi, maza da mata, yara da tsofaffi, shanu, tumaki da jakuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سُكَ هَلَّكَرْ دَ دُكَنْ أَبِنْدَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دُواْمِنْ هَلَّكَرْوَ دَ تَكُواْبِے، دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْ بِرْنِنْ دَ مَظَا دَ مَاتَا، ڟُواْڢَڢِّ دَ يَارَا؞ سُكَ كَكَّشٜىٰ دَبُّواْبِے دَ تُمَكِ دَ كُمَ جَاكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka hallakar da dukan abin da yake a cikin birnin, da mata da maza, yara da tsofaffi, da shanu da tumaki, da jakai.