Joshua 6:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa ya ce wa mutanen nan biyu waɗanda suka je leƙen asirin ƙasar, “Ku shiga gidan karuwan nan ku fitar da ita da duk waɗanda suke nata bisa ga alkawarin da kuka yi mata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْشُوَ كُوَ يَثٜىٰ وَمُتَنٜىٰ بِيُ وَطَنْدَ سُكَجٜىٰ سُكَلٜىٰڧِ أَسِيرِنْ ڧَسَرْ «كُتَڢِے ثِكِنْ غِدَنْ كَارُوَرْنَنْ كُڢِتَرْدَ عِتَ دَ دُكَنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نَاتَ، كَمَرْ يَدَّ كُكَيِ مَتَ أَلْڧَوَرِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Joshuwa ya ce wa mutum biyu ɗin nan da suka leƙo asirin ƙasar, “Tafi gidan karuwar, ku fitar da ita, da dukan waɗanda suke nata kamar yadda kuka rantse mata.”