Joshua 6:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin nan Yoshuwa ya yi wannan alkawari cewa, โ Ubangiji zai tsine wa mutumin da zai yi ฦoฦarin sฤke gina birnin nan, Yeriko. โA bakin ran ษan farinsa zai kafa harsashin birnin; a bakin ran ษan autansa kuma zai sa ฦofofin birnin.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซูููููู ูููู ูููุงูุดููู ูููู ู
ูุณู ู
ูุบููู ุฏู ุถฺููููููุง ููุซูููฐุ ยซููุนููููููููฐ ููููฐ ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุฏููู ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุณูุงููููฐ ฺงููุงฺูงูุฑู ููุชูุงุฏู ุจูุฑููููู ููููฐุฑููููุงู! ุฏู ฺขูุงุฑูููุฑู ุบูููุ ุฐููู ุฑูุณู ุทูููุณู ฺููขูุฑููููุงูุ ุฏู ุบูู
ูุงููุฑู ุบูููุ ุฐููู ุฑูุณู ุทููู ุงููููุชูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan Joshuwa ya yi musu magana da rantsuwa ya ce, โLa'ananne ne mutum a gaban Ubangiji Wanda ya tashi don ya sฤke gina birnin nan Yariko. A bakin ษan farinsa zai kafa tushensa, A bakin autansa kuma zai gina ฦofofinsa.โ