Joshua 6:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da kuka ji sun ษ—auki dogon lokaci suna busa ฦ™aho, sai mutane gaba ษ—aya su tฤ da murya su yi ihu da ฦ™arfi; katangar birnin kuwa za tฤƒ rushe, sai sojoji su haura, ko wanne yฤƒ nufi inda ya fuskanta kai tsaye.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูƒููƒูŽุฌู ูˆูŽุชูŽ ุจููˆุณูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฏููˆุงู’ุบููˆูŽุฑู’ ฺงูŽุงุฑูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽู‡ููˆุงู’ู†ูุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูŽุณูŽุง ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุณููŠู ุงู•ููŠู‡ู ุฏูŽ ุจูŽุจู‘ูŽุฑู’ ู…ูุฑู’ูŠูŽุž ูƒูŽุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ุฐูŽุงุชูŽ ุฑูุดูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌู ุณูุดูุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽุดูุบูŽ ุฏูŽุบูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺŸูŽูŠูŽุงูˆูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka tsawaita busar ฦ™ahoni, sai dukan jama'a su yi ihu da babbar murya, garun birnin kuwa zai rushe tun daga tushensa. Sai mutane su haura, ko wanne ya nufi inda ya fuskanta sosai zuwa cikin birnin.โ€