Joshua 7:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Israโilawa sun yi zunubi, sun karya sharaษin da na yi musu. Sun ษauki waษansu abubuwan da aka keษe; sun yi sata, sun yi ฦarya, sun ษoye su cikin kayansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููููู ุฐููููุจู! ุณููู ููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุชูุ ููุฏูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุณู ุณูููููุงููููฐุ ุณููู ุทููููู ุฏูุบู ุซููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููููููุฑูููุ ุณููู ุณูุงุซูููฐุณูุ ุณููููู ฺงูุถูููุงุ ุณููู ุงููุฌูููููฐ ุนูุซููููู ููุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa sun yi zunubi. Sun ta da alkawarina, wanda na umarce su, gama sun ษiba daga cikin abubuwan da aka haramta, sun sa a kayansu, sun yi ฦarya.