Joshua 7:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ne ya sa Israโilawa suka kฤsa yin tsayayya da abokan gฤbansu; suka juya suka gudu domin za a hallaka su. Ba zan sฤke kasancewa tare da ku ba sai in kun hallaka duk abin da aka keษe don hallaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ููููููู ุฐููููุจู ููููฐ ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุณู ุนููู ฺูููุงููุง ุงููุบูุจููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุจูุ ุณููู ุฌููููุง ุณููู ุบูุฏู ุฏูุบู ุบูุจูููุณูุ ุบูู
ูุง ููููุฐู ุณูู ููููุณู ุณููู ุฐูู
ู ุงููุจูููุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููููููุฑูููุ ุจูุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏููููุจู ููู
ูุ ุณููู ูููู ููููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููููููุฑููู ุฏูุบู ุซูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Isra'ilawa ba su iya tsayawa a gaban abokan gฤbansu ba, sun ba da baya ga abokan gฤbansu, gama sun zama haramtattu don hallakarwa. Daษai, ba zan kasance tare da ku ba, sai dai kun kawar da haramtattun abubuwa da suke cikinku.