Joshua 7:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜Da safe ku zo kabila-kabila. Kabilar da Ubangiji ya ware, za tฤƒ zo gaba gida-gida; gidan da Ubangiji ya ware, za su zo gaba iyali-iyali. Iyalin kuma da Ubangiji ya ware, za su zo gaba mutum bayan mutum.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุณูŽฺขูœู‰ูฐ ุฐูŽุงูƒูุฐููˆุงู’ ุบูŽุจูŽู†ูŽุŒ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽ ูƒูŽู†ู’ูƒู ุฐูุฑููŠูŽ ุฐูุฑููŠูŽุž ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูˆูŽุงุฑูœู‰ูฐุŒ ุฐูŽุงุชูŽุฐููˆุงู’ ุบูŽุจูŽ ุฏูŽู†ู’โ€Œุบู ุฏูŽู†ู’โ€Œุบูุž ุฏูŽู†ู’โ€Œุบูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูˆูŽุงุฑูœู‰ูฐุŒ ุฐูŽูŠู’ุฐููˆุงู’ ุบูŽุจูŽ ุนููŠูŽู„ู ุนููŠูŽู„ูุž ุนููŠูŽู„ูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุงูˆูŽุงุฑูœู‰ูฐุŒ ุฐูŽูŠู’ุฐููˆุงู’ ุบูŽุจูŽ ู…ูุชูู…ู’ ู…ูุชูู…ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da safe kuwa za a gabatar da ku kabila kabila, zai zama kuwa kabilar da Ubangiji ya ware, za a gabatar da ita iyali iyali, iyalin da Ubangiji ya ware kuma, za a gabatar da su gida gida, gidan kuma da Ubangiji ya ware, za a gabatar da su mutum mutum.